Thursday, October 1
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Guguwa me hade da yashi ta rufe garin Birnin Kebbi

Mutanen Birnin Kebbi dake jihar Kebbi sun tashi da guguwa me hade da yashi wadda ta rufe sararin samaniyar garin.

Lamarin ya dauki hankula inda akaita dauka ana watsawa a kafafen sada zumunta.

Karanta Wannan  Kai Duniya: Tauraruwar fina-finan Najeriya wadda matar aurece, ta gayyato kawarta mijinta ya biya bukatarsa dasu a lokaci guda

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *