Saturday, March 22
Shadow

Ƴan Bìñďiga Sun Ķàšhe Dan Kasuwa, Alhaji Sabi’u Salihu Mai Hula Bagari Funtua, Akan Hanyarsa Ta Dawo Wa Funtua Daga Jihar Zamfara

INNALILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN

Za A Gudanar Da Jana’izar Sa Da Misalin Karfe 2:00 Na Ranar Yau Laraba A Gidansa Dake Bagari, Karamar Hukumar Funtua Jihar Katsina.

Allah Ya Jikansa Da Rahama!

Karanta Wannan  'Yar Haya ta fasawa me gida kai bayan da ya bata notice na tashi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *