
‘Yar Amurka da Saleem Goje ya aura, Hafsat Kamal ta bayyana cewa, Saleem din ya saketa.
Ta bayyana hakane a sakon data fitar ta shafinta na sada zumunta.
A baya dai an ji dambarwar data faru a gidan Saleem Goje inda suka yi rigima da matar tasa Hafsat.
Hafsat ta Godewa masoyanta a kafafen sada zumunta da suka rika nuna mata soyayya duk da basu santa ba.