Tuesday, February 3
Shadow

ƊAN DUNIYA: An kori mutumin da ake zargi da keta haddin matan aure kusan 400 a kasar Equatorial Guinea daga aiki

An kori mutumin da ake zargi da keta haddin matan aure kusan 400 a kasar Equatorial Guinea daga aiki

Shugaban kasar Equatorial Guinea Obiang Nguema Mbasogo, ya sanar da korar Baltasar Ebang Engonga daga shugabancin hukumar kula da binciken kudi ta kasar biyo bayan zargin fitar wasu faya-fayan bidiyo na keta haddin wasu matan manyan mutane a kasar.

Shugaban kasar ya sanar da nada Zenón Obiang Obiang Avomo a matsayin sabon shugaban hukumar bayan sallamar Baltasar.

Karanta Wannan  An yi min wahayin cewa, Tinubu ko shine da kansa zai zama shugaban INEC ba zai ci zaben 2027 ba muddin ya dage sai ya karbi Haraji a hannun 'yan Najeriya>>Inji Fasto Ayodele

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *