Thursday, May 29
Shadow

YANZU YANZU: yan Arewa Sune Suke jawowa Nigeria Talauci da ƙuncin rayuwa da Muke Fama dashi a cikin ƙasar Nan Saboda yawan Haihuwar da yan Arewa Suke yi, inji Tsohòɲ Gwąmnaɲ Ekiti, Ayodele Fayose.

YANZU YANZU: yan Arewa Sune Suke jawowa Nigeria Talauci da ƙuncin rayuwa da Muke Fama dashi a cikin ƙasar Nan Saboda yawan Haihuwar da yan Arewa Suke yi, inji Tsohòɲ Gwąmnaɲ Ekiti, Ayodele Fayose.

Daliliɲ da ya sa Tinubu ke shąń wahala wajên iya bunƙasa Nąjeriya shi ne, ƴân Arêwa suna hąíhúwar ‘yâ’yãɲ da ba za su iya kųla da sų ba – inji Tsohòɲ Gwąmnaɲ Ekiti, Ayodele Fayose.

Majiyar mu ta Wakiliya ta ruwaitò a tattaunawarsa da kafar Talbijiɲ ta Channels, Fayose ya ce yayi hira da wąsu ƴąɲ Arêwa a lokaciɲda ya zíyąrci arewa sai kaji mutum yana karbar albãshiɲ Nąira dubu 40 amma yana da ƴaƴa 16 da mata hudu, haka dai zaka ji sun tara mata da yâra bârkątai kuma babu wani tsari da suka yi, inji shi.

Karanta Wannan  An gurfanar da tsohon Minista kuma tsohon dan takarar shugaban kasa Kabiru Turaki a kotu bisa zargin yin lalata da wata mata har ta kai ga ya dirka mata ciki

Menene ra’ayinku?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *