Friday, December 5
Shadow

2027 : Allah ya fada Mani cewa nine shugaban kasa mai zuwa>>Fasto Tunde

2027 : Allah ne ya fad@ Mani cewa nine shugaban kasa mai zuwa__Fasto Tunde

Daga Barista Nuraddeen Isma’eel

“Babban malamin addinin kirista a Nijeriya Fasto Tunde, ya shaidawa mabiyan shi a cikin coci cewa, Allah ya fada mashi kuma yaji da kyau! Akan cewa shine shugaban kasar Nijeriya mai zuwa a zaben kakan bana mai zuwa ta 2027 .

“Biyo bayan sanar da shi da Allah yayi, yasa baiyi kasa a gwiwaba na wurin zuge miliyan 100 a domin sayen fam din Takarar shugaban kasar Nijeriya.”

Karanta Wannan  DA ƊUMI-ƊUMINSA: Hùkumar Hisba Ta Haramta Çàça, Dara Da Wasan Ĺìdo Da Ake Bugawa A Wayoyin Hannu A Garin Dutsin-ma Na Jihar Katsina

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *