Friday, June 26
Shadow

Duk abinda zaku yi ku je ki yi ta yi, idan ‘yan Arewa basu zabi Tinubu ba ba zai zarce ba>>Inji fasto Elijah Ayodele

Fasto Elijah Ayodele yayi gargadin cewa Arewa na da muhimmanci wajan samun nasarar zarcewar shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a karo na 2.

Ya bayyana hakane a wajan wani wa’azi da ya gudanar a cocinsa.

Yace idan ‘yan Arewa sun zabi Tinubu zai zarce amma idan basu zabeshi ba, ba zai zarce ba.

Karanta Wannan  Shugaba Tinubu ya suke Gawuna daga shugaban Kwamitin gudanarwa na jami'ar Bayero dake Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *