July 5, 2024 by Bashir Ahmed AURE NA 7 : An ɗora auren Sadiya Haruna da angonta Babagana Audu yau a Maiduguri. Menene fatan ku garesu? Karanta Wannan Kiristancin Arewa, Maguzawa, da sauran mutanen Arewa ta tsakiya sunce basa tare da sauran mutanen Arewa dake cewa basa son Tinubu