Sunday, May 18
Shadow

Kalli bidiyon yanda Aka Gwabza fada tsakanin Sojoji da ‘yansandan Najeriya, Dansanda ya dankara soja da kasa

Wani bidiyo na ta yawo a kafafen sada zumunta inda aka ga sojoji da ‘yansandan Najeriya na fada a tsakaninsu.

Wani rahoto dai yace akan kama wani ne da kwaya lamarin ya kazance tsakanin jami’an tsaron har ta kai ga fada tsakaninsu.

Kalli bidiyon faruwar lamarin anan

Karanta Wannan  Kalli Hotuna: Yanda sojojin Najariya suka kafa tutar Najeriya bayan kwace iko da maboyar 'yan Bìndìgà

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *