
Bidiyon tsiraici na Wata ‘yar siyasa me suna Mayor Nora Mahlangu ya bayyana a kafafen sada zumunta inda aka ganta tana cire kayanta sai da ta yi Tumbur haihuwar uwarta.
Matar dai itace magajiyar garin Ngaka Modiri sannan ‘yar jam’iyyar ANC ce ta kasar Afrika ta kudu.
Rahotanni sun ce da kanta ta yi kuskuren aika wannan hoto nata na batsa a cikin WhatsApp Group na Jam’iyyarsu.
Rahotanni sunce tuni ta nemi hutu ta daina zuwa aiki saboda kunya.
Kasancewar tsiraicin dake cikin bidiyon yayi yawa yasa ba zamu iya wallafa muku shi anan ba.