February 22, 2025 by Auwal Abubakar Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke ya kada kuri’arsa a zaben kananan hukumomin dake gudana a jiharsa ta Osun a yau Asabar. Karanta Wannan Mun gano cewa El-Rufai na kokarin Tadewa Tinubu kafa ya hanashi zarcewa a 2027, saidai abin da ke mana dadi 'yan Arewa basu tare ashi>>APC