Monday, May 19
Shadow

Kalli Bidiyon Kwallon da Neymar yaci daga Corner data dauki hankula sosai

Tauraron dan kwallon Santos, Neymar Jr. Ya ciwa kungiyarsa kwallo daga Corner wadda ta dauki hankula ‘yan kallo sosai.

Neymar ya ciwa Santos kwallon ne a wasanninsa na farko-farko da ya bugawa kungiyar.

Kamin ya ci kwallon, Abokan hamayya sun rika wa Neymar Ehon bama so wanda yace su ci gaba inda ya buga Kwallon ya basu mamaki.

Karanta Wannan  Hotuna: Me wasan barkwanci na Najeriya, Zicsaloma ya je kasar Turkiyya inda likitoci suka mikar masa da hancinsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *