Friday, October 16
Shadow

Kalli Bidiyon: Tsoho dake gadon Ajali ya karbi Musulunci kamin ya rasu

Wannan wani tsoho ne dake kan Gadon Ajali wanda ya karbi Musulunci kamin ya rasu.

Bidiyon sa ya watsu sosai a kafafen sada zumunta.

Da yawa sun bayyanashi a matsayin me sa’a.

Karanta Wannan  Rahotanni sun ce Kwanaki kadan da Musuluntarsa, Burna Boy zai gina Katafaren Masallaci

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *