Friday, October 16
Shadow

Kalli Bidiyon: Wasu tsaffi da aka baiwa tallafin Ramadana na Gwamnati sun ce shugaba Tinubu ya zarce a 2027

A Wannan Bidiyon na wasu tsaffin mutane da aka baiwa tallafin abincin Azumi na Gwamnatin tarayya sun nuna farin cikinsu.

An jisu suna cewa, shugaba Tinubu ya zarce a 2027.

https://www.tiktok.com/@arewablog_/video/7614864704837881109?_r=1&_t=ZS-94YXTNIpIkj

Saidai da yawa sun yi Allah wadai da hakan inda suke cewa abinda aka baiwa tsaffin ba zai dade ba zai kare.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Kuma Dai, Ana caccakar Sheikh Lawal Triumph saboda karanto Hadinin da yace Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) yayi fitsari a tsaye

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *