Saturday, May 16
Shadow

Kalli Bidiyon: Dan Marigayiya Tauraruwar fina-finan Hausa, Saratu Gidado(Daso) ya bayyana inda ya karyata masu cewa bata taba haihuwa ba

Wani ya bayyana inda yace shine dan Marigayiya, Tauraruwar fina-finan Hausa, Saratu Gidado, Watau Daso.

Yace masu cewa bata taba haihuwa ba, ba gaskiya bane.

Yace shi danta ne.

Kuma da yawa na cewa sun yi kama shi da ita.

Karanta Wannan  TIRKASHI: Wani likita dake Zaria ya ajiye aikin shi saboda Miniɲg din HAMSTER

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *