
Tauraruwar fina-finan Hausa, Zahara Diamond ta shiga bakin ‘yan kafafen sada zumunta inda aka ganta a wani faifan bidiyo tana fadar cewa, yawanci masu kallonsu basu da ilimi.
Bidiyon dai gajerene wanda ba’a sami cikakken shi ba.
Saidai duk da haka mutane sau mata zafafan raddi suke.
Me za ku ce?