Friday, September 4
Shadow

Kalli Hotunan yanda ganawar Wakilan Najeriya da shugaban kasar Burkina Faso ta kasance

Wadannan wakilan Gwamnatin Najeriya ne karkashin jagorancin ministan harkokin kasashen waje Yusuf Tuggar inda suka gana da shugaban kasar Burkina Faso, Ibrahim Traore.

Sun mikawa Shugaba Traore da sakon shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu na nuna goyon bayan gwamnatinsa.

Sannan sun bayar da hakuri game da shiga kasar Burkina Faso da jirgin Najeriyar yayi.

Sun bayyana muhimmancin ci gaba da dangantaka tsakanin Najeriya da kasar Burkina Faso.

Karanta Wannan  Allah Sarki Kalli Bidiyon: Cikakkiyar hira da aka yi da Zulaihat inda ta bayyana yanda suka fara soyayya da Saurayinta tun daga farko har karshe

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *