Bidiyon yanda wani mutum ya rika sarar wuyan sa da sunan yanka har sai da ya kaishi kasa ya baiwa mutane tausai inda da yawa suka ce mutumin bashi da tausai.
Bidiyon ya karade kafafen sadarwa inda mutane da yawa su kai ta Allah wadai dashi.