
A wani Bidiyo daya watsu sosai a kafafen sada zumunta, An ga Sadiq Dangaske da Malam Mansur Kaduna suna musayar yawu wanda har sai da aka shiga tsakaninsu.
Saidai daga baya da ake hira da Sadiq Dan Gaske, Ya bayyana cewa, Yaran Malam Mansir Kadunane yaji suna ce masa Allah(Subhanallahi)
Yace Malam Mansir da hankalinsa ya bari ana ce masa Allah?