Saturday, December 13
Shadow

Da Duminsa: Masu Gàrkùwà da mutane sun kkàshè tsohon shugaban Hukumar shige da fici ta Najeriya

Masu garkuwa da mutane sun kashe tsohon shugaban hukumar kula da shige da fici ta Najeriya, watau Nigerian Immigration me suna David Shikfu Parradang.

Rahoton theNation yace an yi garkuwa dashine a daren jiya a abuja.

Ya shafe shekaru 30 yana aiki da hukumar inda yayi aiki a jihohin Kano, Lagos, Kwara, Enugu da babban birnin tarayya Abuja.

Karanta Wannan  Ba'a isa a hanamu yin hukunci da shari'ar musukunci ba>>Musulman Yarbawa suka mayarwa da Gwamnoninsu Martani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *