Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo da hotuna yanda dan shugaban kasa, Seyi Tinubu ya kai ziyara masallacin Sultan Bello Kaduna ya gana da Sheikh Gumi kuma ya raba abincin shan ruwa

Dan shugaban kasa, Seyi Tinubu ya kai ziyara masallacin Sultan Bello dake Kaduna inda ya gana da babban malamin addinin Islama, Sheikh Dr. Ahmad Gumi.

Sannan ya kai abincin shan ruwa inda ya rabawa mabukata.

Kalli bidiyon faruwar lamarin anan

Karanta Wannan  Na Sadaukar Da Albashina Na Watan Satumba Ga Uwargidan Shugaban Kasa, Sanata Remi Tinubu Domin Gina Katafaren Dakin Karatu, Cewar Khamis Musa Darazo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *