Monday, March 24
Shadow

Dan Gidan shugaban kasa, Seyi Tinubu ya kaiwa Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ziyara

Dan gidan shugaban kasa, Seyi Tinubu ya kaiwa tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ziyara a gida.

A jiya ne dai Seyi Tinubu ya yi buda baki da matasa a Kano.

Karanta Wannan  Hezbollah ta ce ta harba makaman roka zuwa kudancin Isra'ila

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *