
Dan shugaban kasa, Seyi Tinubu ya kaiwa me martaba Sarkin Zazzau,Mal. Ahmed Bamalli, CFR ziyara a fadarsa.

Tsohon hadimin shugaban kasa, Malam Bashir Ahmad ne yace yawa Seyi Tinubu rakiya zuwa fadar sarkin.
Seyi Tinubu dai ya ziyarci gurare da yawa a tsakanin Kano da Kaduna.