Monday, March 17
Shadow

Ƴànbìndìgà sun kashe ƴan sa-kai biyu a jihar Jigawa

Ƴanbindiga sun kashe mutum uku, ciki har da jami’an tsaron Najeriya biyu a wani da suka kai a jihar Jigawa da ke arewa maso yammacin ƙasar.

Hukumar tsaro ta Civil Defence a jihar Jigawa ta tabbatar da aukuwar lamarin, inda ƴan bindigar sun kai harin ne a ƙaramar hukumar Ringim a jiya Laraba da marece.

Hukumar ta ce ƴan bindigar sun buɗe wa wasu jami’an sa-kai masu yaƙi da masu garkuwa da mutane wuta a ofishinsu.

Karanta Wannan  Najeriya ta lalace, sai an sha wuya kamin ta dawo daidai>>Kashim Shettima

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *