
Dan shugaban kasa, Seyi Tinubu a ziyarar manyan mutane da yake yi a Arewa ya je gaishe da tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari.
Ganin yanda ya gaisheshi yasa mutane suka lalibo hoton yanda Seyi Tinubu ya gaishe da shugaba Buhari a lokacin yana kan mulki inda aka ga sai da ya rusuna.
Lamarin ya jawo cece-kuce.