Saturday, March 29
Shadow

Kalli Bidiyo DA ƊUMI-ƊUMI: An Samu Fashewar Tankar Man Fetur A Yammacin Wannan Rana Ta Laraba A Dai-dai Kasan Gadar Karu Abuja Kan Hanyar Zuwa Keffi A Kalla Sama Da Motoci 20 Ne Suka Ķone

An Samu Fashewar Tankar Man Fetur A Yammacin Wannan Rana Ta Laraba A Dai-dai Kasan Gadar Karu Abuja Kan Hanyar Zuwa Keffi A Kalla Sama Da Motoci 20 Ne Suka Ķone.

Idan Kana Da Mutanen Dake Bin Hanyar Karu, Nyanya Maraba A Abuja, Ko Zama Wadannan Yankuna, To Ku Kira Su Ku Ji Don Sanin Ko Suna Cikin Koshin Lafiya, Saboda Tankar Mai Ta Fashe A Hanyar Abuja Zuwa Nyanya, Inda Ta Yi Sanadiyar Mùțùwar Mutane Da Dama A Daidai Lokacin Shan Ruwa A Yau Laraba

Jama’a a taimaka a yada (sharing) domin sako ya isa ga jama’a.

Daga Yãhäyæ Yàküßù Àlhãssāñ.

Kalli Bidiyon anan

Kalli Karin Bidiyo

Kalli karin Bidiyo anan

Karanta Wannan  Alamomin ciwon zuciya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *