Monday, September 7
Shadow

Kalli Bidiyon: Ina Rokon Trump idan zai kawo Khari ya fara da Kaduna>>Inji Kirista Love

Wata Kirista daga jihar Kaduna me suna love ta roki shugaban kasar Amurka, Donald Trump idan zai kawo Khari Najeriya ya fara da jihar Kaduna.

Ta bayyana hakane a shafinta na sada zumunta.

Karanta Wannan  Ganin Hoton El-Rufai da Peter Obi ya dauki hankula sosai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *