Friday, December 5
Shadow

Mahaifiyar Gwamnan Jihar Katsina ta rasu

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHIN RAJI’UN:

Mahaifiyar Gwamnan Jihar Katsina ta rasu.

Allah ya yima Hajiya Safara’u rasuwa yanzu, da asubahin yau lahadi 23/3/2025, mahaifiyar mai girma Gwamnan Malam Dikko Umar Radda PhD CON. Allah ya gafarta mata yasa Aljanna fiddausi ce ce makomar ta. Idan ajalinmu yazo Allah yasa mu cika da imani.

Mun samu rahoton rasuwar mahaifiyar Gwamnan daga daya daga cikin jikokin marigayiyar.

Karanta Wannan  Zuwa yanzu, Shugaba Tinubu ya shafe kwanaki 181 a kasashen waje tun bayan hawansa mulki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *