
Wasu matasa a kasar Jamaica dake Nunkaya a gabar Teku sun yi tsintuwar wata Container cike da kaji.
Igiyar ruwa ce dai ta kai Container wanda manyan jiragen ruwa ke dakonsu zuwa gabar da matasan suke.
Suna budewa ciki kuwa sai suka tsinci kaji a jiki daskare da kankara.
Me zaku ce?