Saturday, December 6
Shadow

Duk da dakatar dashi da yayi, Gwamna Fubara na jihar Rivers ya gayawa al’ummar jihar su ci gaba da goyon bayan shugaba Tinubu

Dakataccen gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara ya gayawa al’ummar jiharsa da su ci gaba da goyon bayan shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu.

Fubara ya bayyana hakane a sakon Easter da ya fitar inda yace wannan lokaci ne na hadin kai da yin sulhu.

Yace Mutanen jihar su ci gaba da fatan Allah ya kawo ci gaba da warwarewar Al’amura a jihar.

Karanta Wannan  Ƙungiyar Kiristoci ta CAN Ta Nemi Haɗin Gwiwar Shiga Ayyukan Hisbah, Don Magance Baɗala

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *