Saturday, March 14
Shadow

Zan samu ribar Dala Biliyan $30 a karshen shekarar 2024>>Dangote

Attajirin Najeriya, Aliko Dangote ya bayyana cewa nan da karshen shekarar 2024 zai samu ribar zunzurutun kudi har Dala Biliyan $30.

Dangote ya bayyana hakane a hirar da CNN ta yi dashi.

Ya bayyana cewa, hakan zai sa kamfaninsa ya shiga sanun kamfanoni 120 mafiya karfi a Duniya.

Dangote dai a yanzu yana da mamatar man fetur wadda take daya daga cikin matatun man da ke da girma a Duniya.

Karanta Wannan  Bidiyo: Crypto Halal Ne, Ya Halatta Ana Karatu Na Musamman Akansa, Ana Diploma Da Digiri Akansa. Masu Cewa Haram Ne Ba Su San Shi Ba Ne, Inji Sheik Ibrahim Khalil

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *