Tuesday, September 22
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Sakataren jam’iyyar ADC, Ogbeni Rauf Aregbesola ya ja su Atiku Abubakar Sallah

Sakataren Jam’iyyar ADC, Ogbeni Rauf Aregbesola ya ja su Atiku Abubakar Sallah.

An ganshi yana jansu sallah a wani Bidiyo daya karade kafafen sada zumunta ana ta muhawara.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda Cristiano Ronaldo da Dansa suka je kallon wasan Alnasr

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *