Wednesday, September 16
Shadow

Kalli Bidiyon: Matashiya data saki Bidiyon Update na kasan na Morocco tace dan Allah a yi hakuri kuma duk me update din nata ya goge

Matashiya da suka yi wani Bidiyon da bai dace ba inda take fadar kalamar Kasan na Morocco tace ta yi nadama.

Tace bata san Bidiyon nata zai watsu a kafafen sada zumunta ba inda tace tana rokon dan Allah duk masu Bidiyon su goge kuma ba zata sake ba.

@hypemanblogger

Tou mekuma kasan namaroko Dan Allah iyayan yarinyarnn su dauke abarsu pls Allah kasamudace

♬ original sound – HYPEMAN BLOGGER
https://www.tiktok.com/@northerntrending/video/7680662396205059345?_r=1&_t=ZS-99P1kKaKI2j
Karanta Wannan  Saboda Na Ki Amincewa A Dinga Turawa Kwankwaso Naira Bilyan Biyu Duk Wata Daga Ofishina, Shine Mafarin Karan-Tsanar Da Gwamna Da Kwankwaso Suka Dora Min Har Ta Kai Ga Mun Samu Matsalà, Inji Baffa Bichi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *