Saturday, May 17
Shadow

Sanata Neda Imasuen na shirin komawa jam’iyyar APC

Sanata Neda Imasuen daga jihar Edo na shirin komawa jam’iyyar APC daga jam’iyyar Labour Party.

Hakan na faruwa ne yayin da ake ganin yana hada alaka me kyau da ‘yan APC a jihar ta Edo kamar yanda kafar jaridar Vanguard ta ruwaito.

Hakanan Rahoton yace Gwamnan Edo, Monday Okpebholo ya aike da wakilinsa me bashi shawara a harkar siyasa dan ya kara jawo Neda Imasuen ya shiga jam’iyyar sa.

Karanta Wannan  Bidiyo: Gwamnan Kano yacewa wannan mayashin ya zo su dauki hoto amma matashin yace a'a, inda ya fashe da kuka yace shi burinsa kawai ya ga gwamnan kuma burinsa ya cika ba sai sun dauki hoto ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *