Friday, December 5
Shadow

JARUMAR MATA: Tà Çàķawa Ķwàrtòn Da Ya Yi Yùnkùrin Yi Màťà Fýadè Wùķa A Garin Jòs

JARUMAR MATA: Tà Çàķawa Ķwàrtòn Da Ya Yi Yùnkùrin Yi Màťà Fýadè Wùķa A Garin Jòs.

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Daga Aminu Lawal Hassan

Wannan Halima Ibrahim ‘ýa ta ce, mahaifinta Alh Ibrahim kanina (cousin) ne, su na zaune garin Jos.

Shekaran jiya barawo ya shiga gidanta da rana ya yi ma ta sata sannan ya nemi ya yi ma ta fýaďè ta ki, shine ya sa wùķa ya nemi ya yi mata ýañķan rago Allah Ya tsare, amma ya ji ma ta çìwo a wuya, ita kuma cikin ikon Allah ta kwace wukar ta soke shi a ciki.

Yanzu haka tana kwance a asibiti, shi ma an kai shi asibiti amma yana karkashin kulawar ‘yan sanda.

Karanta Wannan  'Yan majalisa sun tambayi ministan kudi Wale Edun ya gaya musu yanda aka yi da kudin tallafin man fetur da aka cire, saidai yace ba zai fada ba a gaban 'yan jarida saidai a sirri

Lalle dole ne mu tashi tsaye wajen kare kanmu daga miyagu mu dinga iya kokarinmu, mu daina barin ķàre yana kashe ragon laýya.

Wannan yarinyar tsohon ciki ne ma da ita amma ta yi na maza ta kwaci kanta, da ba ta yunkura ba haka zai ķàśhe ta ya gudu ba tare da an san wanda ya yi kìsan ba.

Me za ku ce?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *