Friday, May 16
Shadow

Kalli Jadawalin Bidiyo na mata suna ta ci gaba da sauraren wakar Hamisu Breaker ta Amanata duk da Haramcin da Hizbah ta saka, Sunce yanzu suka fara

A jiyane dai Hukumar Hisbah ta Kano ta saka Haramcin jin wakar Hamisu Breaker ta Amanata saboda a cewarsu tana karfafa yin zina.

Saidai duk da wannan haramcin, bai hana mutane ci gaba da sauraren wakar ba, kamar ma an ce a ci gaba da saurarene.

https://vm.tiktok.com/ZMB7BEEpk

A daya daga cikin Bidiyon an ji wata na cewa yanzu suka fara sauraron wakar.

Karanta Wannan  Duk dan siyasar da yasan abinda yake ba zai koma Jam'iyyar APC ba, masu koma kuwa suna yi ne dan samun na Abinci>>Tambuwal

Da alama dai daukakar da wakar ta samu bayan maganar Hizbah ko kamin haramcin bata sameshi ba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *