Friday, December 5
Shadow

Gaba daya Albashin mu ya kare a biyab kudin wuta da sakata katin waya>>Inji Kungiyar Kwadago

Kungiyar kwadago NLC ta koka da cewa albashin dubu 70 da ake biyan ma’aikata a biyan kudin wutar Lantarki da sayen katin waya yake karewa.

Shugaban kungiyar ta NLC, Joe Ajaero ne ya bayyana hakan ga manema labarai.

Ya bayyana cewa hakanan masu gidajen haya da ababen hawa na haya duk sun kara kudi.

Yace zasu hada kai da tawakararsu kungiyar TUC dan kwatarwa da talakawa ‘yanci.

Karanta Wannan  Baya halatta mace ta aikata Zyna saboda yunwa ko wata bukatar Duniya>>Inji Sheikh Dr. Ahmad Gumi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *