Saturday, June 27
Shadow

Annobar Beraye ta afkawa tashar Nòkìlìyà din kasar Ingila

Ma’aikata a tashar Nukiliya ta kasar Ingila me suna Hinkley Point C sun koka da barkewar Annobar beraye.

Berayen na kawo tarnaki a ayyukan tashar makamashin inda suke neman a kai musu dauki.

Wasu ma’aikatan tashar da aka zanta dasu sun ce berayen sun yi yawa inda suka ce abinda ke kawo su hadda rashin kulawa da tsaftar tashar.

Karanta Wannan  Kalli Hoto: Nuna wayar ta ta iPhone 17 Pro Max ta jawowa kakakin 'yansandan jihar Akwa-Ibom cece-kuce inda da yawa ke cewa Albashinta bai isa ya saya mata wayar ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *