Kungiyar matasan Arewa ta shawarci Tinubu ya zabi mataimaki kirista daga Arewa a zaben 2027 saboda hakan zai sa ba za a soki shi ba kamar yadda yayi Muslim Muslim a baya