Thursday, September 10
Shadow

SUBHANULLAH: Yanzu-Yanzu wata Motar Sumfuri ta gwamnatin jihar Sokoto ta samu mummunan hatsari a garin Zariya

SUBHANULLAH: Yanzu-Yanzu wata Motar Sumfuri ta gwamnatin jihar Sokoto ta samu mummunan hatsari a garin Zariya.

Bayanai sun tabbatar da cewa aƙalla mutane huɗu suka rasa rayukansu, wasu kuma sun samu raunuka. Allah ya jikansu da rahama.

Karanta Wannan  Wata Sabuwa: Kakakin Jam'iyyar PDP ya koma jam'iyyar APC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *