Saturday, December 13
Shadow

Bidiyo Kalli Miliyan 10 da kayan Abinci, Shinkafa, Kaza, da Talotalo, lemu da za’a kai a matsayin kudin fansa dan kubutar da wani da aka yi Gàrkùwà dashi

Bidiyon yanda aka tara Miliyan 10 a matsayin kudin fansa za’a kaiwa ‘yan Bindiga ya dauki hankulan mutane sosai a kafafen sada zumunta.

Rahoton Bidiyon yace an tara kudinne ta hanyar neman taimako.

Sannan ‘yan Bindigar sun nemi a kuma kai musu Lemu da kaza da sauran kayan abinci wanda suma sun kai Naira Miliyan 1.

https://twitter.com/ChuksEricE/status/1918310544060170580?t=Gi4pQc0qWeFOsOA26eFvzg&s=19

Mutane dai sun yi ta Allah wadai kan lamarin.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Hukumar Kula da Wutar Lantarki ta kasa, NERC ta gano kamfanonin wuta na Discos na zaluntar 'yan Najeriya suna karbar kudin wutar da mutane basu sha ba, ji matakin da aka dauka akansu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *