Thursday, September 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Wata matashiya da aka kama bisa zargin zuwa Asibitin Babura dake jihar Jigawa ta shachi Jariri sabuwar Haihuwa

Wannan wata matashiyace da aka kama bisa zargin zuwa Asibitin Babura jihar Jigawa dan satar Jariri.

Tace daga Unguwar Kinkinau take a jihar Kaduna inda take ta rokon su rufa mata Asiri kada iyayenta su gani.

Ta bayyana cewa wai yaran idan suka daukesu tallafi za’a basu

Karanta Wannan  Sheikh Nura Khalid ya yi magana kan barin Musulunci da dansa yayi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *