Friday, December 5
Shadow

Kalli Takardar Shari’ar Kotu a Najeriya da aka nade shawarma a cikinta a kasar Chadi

An ga takardar shari’a a Najeriya da aka nade Shawarma a cikinta a kasar Chadi.

Wakiliyar Najeriya a kasar ta Chadli, Fatima Zhara Umar ce ta bayyana hakan.

Tace ta je sayen Shawarma sai aka nado mata ita a cikin takardar wadda ke dauke da sunan tsoho alkalinalkalan Najeriya Mahmud Mohammed.

Tace abin ya bata mamaki.

Karanta Wannan  Jihohi 11 na APC sun yiwa shugaba Tinubu Alkawarin kuri'u Miliyan 15.2 a zaben 2027

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *