Wednesday, November 12
Shadow

Kalli Bidiyo: Siyasa ba da gaba ba Gwamnan Zamfara, Dauda Lawal Dare da Ministan tsaro, Bello Matawalle na tafawa a wajan jana’izar Buhari

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

An hango gwanan jihar Zamfara Dauda Lawal Dare tare da tsohon Gwamnan jihar, Ministan tsaro, Bello Matawalle suna tafawa a wajan jana’izar Buhari.

Lamarin yasa mutane na cewa dama manyan ‘yan siyasa basa gaba tsakanin junansu.

Karanta Wannan  Yadda Wani ɗan Najeriya daga garin Giyawa dake jihar Sokoto, ya gabatar da hawan Arfa a gida a yau Asabar.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *