Saturday, December 13
Shadow

Kalli Bidiyo: Gwamnan Rivers da Tinubu ya dakatar, Fubara ya dawo Najeriya bayan kwashe makonni 2 yana hutu a kasashen waje

Dakataccen Gwamnan jihar Rivers, Simi Fubara ya dawo gida Najeriya bayan makonni 2 yana hutawa a kasashen waje.

Da misalin karfe 7 na yammacin Ranar Juma’a ne Fubara ya sauka a birnin Fatakwal na jihar Rivers.

Rahotanni sun bayyana cewa, yayi hutunne a kasar Jamus.

Karanta Wannan  DOLE MU YI JINJINA A GARE SU: Sun Biya Dukkan Bashin Da Ake Bin Marigayi Sheik Idris Da Kudin Aljihunsu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *