Friday, December 5
Shadow

Allah Kaine Gatana, Kada ka barni da iyawa ta>>Inji Mawaki Naira Marley

Shahararren mawakin kudancin Najeriya, Naira Marley ya yi Addu’a inda ya nemi Allah kada ya barshi da iyawarsa.

Tun cikin watan Azumin da ya gabatane dai aka fara ganin canji a halayyar Naira Marley inda ya koma wallafa fadakarwa a shafinsa na sada zumunta.

A wannan karin ya roki Allah ya zama gatansa inda ya kara da cewa, Kada Allah ya barshi da iyawarsa.

Karanta Wannan  Kalli Hotuna: Rahama Sadau ta saki Hotunan Murnar zuwan watan Ramadan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *