Friday, December 5
Shadow

Akwai haɗari kwanciya da waya a ƙarƙashin matashi-kai – Kwararre

Akwai haɗari kwanciya da waya a ƙarƙashin matashi-kai – Kwararre.

Wani ƙwararre mai ba da shawara kan harkokin fasaha a TMB Tech, Akin Ibitoye, a yau Litinin ya gargadi ‘yan Najeriya game da lafiya da kuma illolin da ke tattare da kwanciya da wayoyin hannu a karkashin matashin kai ko a gefen gadajensu.

Da ya ke magana a shirin Brief Morning a gidan Talabijin na Channels, Ibitoye ya jaddada cewa na’urorin tafi da gidanka na iya hana barci, da shafar lafiyar kwakwalwa da kuma haifar da hadarin gobara saboda tsananin zafi da batirin lithium-ion ka iya haddasa wa.

“Kada ku kwana da wayar salula a ƙarƙashin matashin ku,” in ji shi. Ba ku sani ba.”

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Diyar tsohon Gwamnan Kano, Balaraba Ganduje ta bayar da Naira Miliyan 10 a wajan bude shagon kwalliya na Tauraruwar fina-finan Hausa Rashida Mai Sa'a

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *