Wannan bawan Allahn ‘yan Bindiga sun kasheshine a jiya, Alhamis.
Dansa ne ya wallafa hakan a shafinsa na sada zumunta inda yace:
Kulli nafsin za ikatul maut
Allah yayi ma yayan mahaifina rasuwa wanda aka sani da
Alhaji babangiga wanda yan ta adda suka kashe a jiya alhamis