Wani Bidiyo da ya nuna Gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Fintiri a coci ya dauki hankula a kafafen sada zumunta.
An ga Gwamnan yana daga hannu yana rawa a cikin cocin.