Friday, December 12
Shadow

Kadan ya hana in daina karanta Jarida da kallon labarai, Saboda Wahalar da nake ganin ‘yan Najeriya a ciki>>Shugaba Tinubu

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa, saura kiris ya daina jin labarai da karanta jaridu saboda yanda yake ganin ‘yan Najeriya a cikin wahala.

Ya bayyana hakane a ziyarar da ya kai jihar Katsina.

Yace amma duk da haka ya dage ya tsaya tsayin daka dan tabbatar da ganin ya dora Najeriya a turbar gaskiya.

Shugaba Tinubu yace kuma zuwa yanzu an fara ganin sakamakon matakan da ya dauka.

Inda yace lamura sun fara dawowa daidai

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Saboda tsabar yadda na kai na kawo Rarara makwaucinane a Abuja, Kuma watana 8 da aure, matata ko sau daya bata je gidansu ba, saboda tsabar jin dadin zama dani>>Inji Gfresh

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *